Receive More Updates


SMS: Send FOLLOW R_E_T_B To 40404 For Free - EMAIL: REALITYTECHBLOGS@GMAIL.COM
prexblog notifications

» » Zazzafan Kalaman Soyayya Zuwaga Budurwa

Sunday, 26 August 2018

Zazzafan Kalaman Soyayya Zuwaga Budurwa
Hakika sabo wawan abune,baiyi shawara daniba lokaci guda naji nasaba dake tamkar wacce nadau tsawon shekaru muna tare,to meye sirrin?shin hasken kwayar idanunki ne,ko kyautatawarki gareni?

     Kallo daya tak naimaki nan take sai naji tamkar indawwama ga kallon KYAKKYAWAr fuskar dana gani,wacce ta taro dukkan wasu shika-shikai na kyau,nayi mamakin ganin yadda nake shirin afkawa dajin dake cike da SARKAKIYA,dajin da kowa ke tsoronsa,saidai hankalina ya kwanta ne tun daga lokacinda nagano cewa kinada nutsuwa da girmama mutane,nasan zaki kawo guzuri gamai shirin tunkarar bakin daji mai nisan tafiyar da ba'asan iyakarsa ba,mai cikeda bishiyar farin ciki data kunci,nishadi da bacin rai,samun amincewarki shine burina. NADAMU DAKE YAKAMATA KISANI.
No comments:

Post a Comment

Realitytech